Friday, July 27, 2018

Mafarkin 1Yusufjournalistcrc@gmail.com

Jiya ina kwance da misalin karfe 2:30/am   na dare ina bacci sai na farka. Ina farkawa sai naji hayaniyar mutane a waje sai na fito amma banga kowa bahSai na koma daki na kwanta amma ban daina jin hayaniyar ba sai mah karuwa takeyi Na sake fitowa a karo na biyu but banga kowa bah.....Kamar ance in kalli sama,ina duba sama kuwa sai naga mutane Wai ashe jirgin sama ne ya lalace shine suke turawa Saura kuma kuce karya Nake